Home Page V1
Trending Videos
SAKO ZUWA GA MATA: ‘YAR UWA KA DA KI FADA TARKON WADANNAN MALAMAN
Wata baiwar Allah ta rubutowa Malam tambaya game mene ne gaskiyar Sihiri yana aiki da kuma gaskiyar cewar Aljanu suna iya cutar da dan adam. Ku saurari karatun daga farko zuwa karshe In Sha Allahu akwai waraka
MINISTAN TSARO BADARU DA GWAMNAN NIGER DA ABINDA MUKA HANGO
Game da abinda shari’a ta fada na hakkin musulmai game da yanto duk wani musulmu da ke daure a bursuna hakan ya kawo malam yayi magana game da Ministan tsaro na wannan lokaci da kuma gwamnan jihar Niger
KU TSAYA A KAN KATANGA: DOLE A SAMU MASU MAGANA BADA FARGABA BA
Abubuwan da ya zama wajibi musulmai kada su yi saka ci a kansu, idan aka samu wasu suka daukewa wasu to babu matsala. To, amma idan dukkan musulmai suka rafkana to laifin ya fada kan kowa.
KIDNAPPERS: WASU SUN KARBI MUGUN GORON GAYYATAR DA MUKE MUKU GARGADI AKAI
Duk wanda ya ji yadda Yan Bindigar daji suke kabarbari da ikirarin cewar Allah ya ba su nasara a lokacin da suke ikirarin harbo jirgi yasan cewa an sami matsala amma ga mai hankali.
(Visited 19,323 times, 9 visits today)