ZUBAR DA JINI YAYI YAWA: DON ALLAH KU YARDA DA SULHU – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan video malam yayi magana game da yadda ake asarar rayukan sojoji, da maganar dansu soja da aka kashe a Zamfara, da yadda Sulhu shine mafita, da iya shekarun da yakin sunkuru zai iya dauka, da yadda suka hadu da Dogo Gide da yadda gwamnatin tarayya taki yarda da su ganta don yin sulhu, da yadda ‘yan kudanci suke yabon wannna gwamnati kawai don ta bayar da umarnin kashe masu dauke da bindiga. Yana da mutukar muhimmanci mu saurara da kunnuwan basira.

(Visited 36 times, 1 visits today)