ZAMAN ZINA SUKE YI: SAKI UKU A LAFAZI DAYA – Dr Ahmad Gumi

Wannan tambayoyi ne da wadansu dalibai ‘yan tijjaniya suka rubutowa Malam game da maganar saki uku da aka yiwa wata mata malami Ahlussunnah ya mayar har suka haifi yaro. Da maganar Salatil Fatihi da Sheikh Abubakar Mahmud Gumi yace LAFUZANTA MASU KYAU NE.

(Visited 13 times, 1 visits today)