ZABEN 2023: KU ZABI SHUGABAN DA YA CIKA WANNAN SHARADIN – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Wannan itace Shawarar Sheikh Dr Ahmad Gumi ta farko a wannan Tafsiri da ya bude zuwa ga al’umma Musulmai kasancewar shekara me zuwa itace za ayi babban Zabe na kasa wanda zai nuna inda alkiblar wannan kasa zai fita.

Jama’a idan kunne yaji jikin sai ya tsira, domin irin wadannan shawarwari shi ya bada kafin zaben 2015 jama’a suka yi ta zaginsa da aibanta sa, to yanzu ga wani sabon juyi zai zo ga wanda Allah ya bashi aron rai. KU DAURE KU SAURARE SHI, KU KWATANTA AIKI DA SHAWARWARINSA, TUNDA MUN GWADA WANCAN TO SHIMA MU GWADA NASA.

(Visited 27 times, 1 visits today)