ZABEN 2023: DR AHMAD GUMI YA FARA MAGANA

Wannan wadansu shawarwari ne da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya ba ‘yan Arewa game da makomarsu idan Allah Ya kaisu zaben 2023. Malam yayi magana a baya ba a gane ba, yana da kyau kada ka bari wani ya baka labari. Domin duk tsawon wannan maganar ya ce SOMO-TABI ce.

(Visited 21 times, 1 visits today)