‘YAN TA’ADDA A JAMI’O’IN MUSULUNCI NA DUNIYA

In this video

A cikin mukaddimar da Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi yayi a cikin karatunsa na Muwatta Malik da ya gabatar a 21/10/2017 malam yayi cikakken gayani game da wannan aiki da saudiya tace zata yi na sake tantance Hadisan Manzon Allah SAW.

Domin a wannan lokaci da Duniyar Musulunci ta fada wani irin yanayi na yake-yake da kashe-kashe da aikin ta’addanci da wasu mutane suke yi da sunan Addinin Musulunci ya zama dole ga hukumomin kasashen Musulmai da su dawowa tafarkin magabata na gaskiya kuma lallai a horar da malamai yi aiki da fassarar da magabata na farko suka yi amfani da ita.

(Visited 79 times, 1 visits today)