YAN SOCIAL MEDIA AYI HATTARA YADA IZGILANCI KAFIRCI NE – Dr. Ahmad Gumi

A wannan karatun Malam ya jawo hankalin jama’a da yada abubuwan da bai kamata ba game da addini ko izgilanci wanda hakan zai iya kai mutum da shiga wuta

(Visited 24 times, 1 visits today)