YAN SHI’A SUN TABE – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

In this video

A cikin karatun da ya gabatar a ranar 24/09/2017 lokacin da yake fassara hadisi na 416 cikin littafin Muwatta Malik, malam ya kawo dalilai da suke nuna cewar ‘yan shi’a sun tabe. Wadanne dalilai ne? Ku saurari wannan karatu ku ji

(Visited 82 times, 1 visits today)