YAN KASUWA: ABUBUWA GUDA BIYU NE MATAKIN YIN ARZIKI – Dr. Ahmad Gumi

A wannan karatu Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya karanta Hadisin Manzon Allah inda yake magana game da arzikin yan kasuwa, saboda haka duk wanda ya rike wadannan abubuwa guda biyu, In Sha Allah sai yayi kudi da samun arziki a kasuwancin sa.

(Visited 12 times, 1 visits today)