YAN 419 NE DUK WANDA YA CE MAKA ANNABI YA BASHI WANI ABU NA IBADA A MAFARKI – Dr Ahmad Gumi

In this video

Wannan karatu yayi a ranar 06/05/2021 ya warware dukkan wata shubuha da ake kawowa game da matsayin mafarki a shari’ar Musulunci da kuma yadda ake iya fassara mafarki da abubuwan da ake lura da su idan mumini yayi mafarki.

  • Da Ma’aiki SAW ya ce mafarki wani yanki ne na wahayi me yake nufi?
  • Sannan me shari’ar Musulunci ta ajewa mafarki?
  • Shi da gaske ana iya ganin Manzon Allah a mafarki ya bada sakon yin ibada?

Wannan da ma wadansu bayanai duk a cikin wannan karatu na minti 8.

(Visited 286 times, 1 visits today)