YADDA ZAKI YI DA MIJIN DA KE NEMANKI LOKACIN HAILA – Dr. Ahmad Gumi

Sau tari mata sukan fuskanci matsaloli iri daban-daban a cikin gidajensu na aure da kuma yin barazana da saki a lokacin da suka nemi abi musu hakkinsu. A wannan bidiyo zamu ji yadda wata baiwar Allah take naman shawarar yadda zata yi da megidanta da yake nemanta lokacin da take yin al’ada da kuma yi mata barazarar zai saketa idan bata yarda ba.

(Visited 9 times, 1 visits today)