YADDA ZAKA YI DA WANDA YA ZAGI MANZON ALLAH SAW

A cikin karatun da Malam yayi na Muwatta Malik a ranar Asabar 09/02/2020 malam ya kawo wurin da Manzon Allah ya bada damar a kashe wani mutum a Makka saboda irin cutarwa da yayiwa Manzon Allah. A cikin karatun akwai yadda zamu tunkari mutanen da basu da wani aiki sai aibanta shi Manzon Allah.

(Visited 14 times, 1 visits today)