YADDA LADANAI A ZAMANIN KARNI UKU SUKE KIRAN SALLAH – Sheikh Dr Ahmad Gumi

In this video

A cikin wannan karatu zamu ji kuma mu ga yadda aka ruwaito kiran sallah daga wurin Sahabbai da Tabi’ai da wanda suka biyo su suke yi a masallacin Manzon Allah (SAW).

Shin kiran sallah na da ka’idoji da kuma sharuddai?

Shi ana iya yin Tajwidi a lafuzan kiran Sallah?

Shin akwai banbanci tsakanin masu kiran sallar mu na yanzu da wadanda suke magabata a wurinmu?

Wai ya batun lankwasa murya da daddata a lokacin kina sallah.

Wannan da sauran duk a cikin wannan karatu.

(Visited 741 times, 1 visits today)