YADDA AKE RAMUWAR SALLAH A LOKACIN MANZON ALLAH – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Wannan video ne da zai koya maka yadda ake ramuwar sallar da ta kubucewa mutum lokacin da zai bi limami sallah.

Ko kasan wannan itace hanyar da ake rama Sallah a lokacin Manzon Allah? Shin kaima haka kake yi?

(Visited 114 times, 1 visits today)