YA HUKUNCIN CIN NAMAN DA AKA KIRA SUNAN ANNABI ISA LOKACIN YANKAWA? – Sheikh Dr Ahmad Gumi

In this video

A cikin wannan karatun zamu ji hukuncin cin yankan Bayahude ko Banasare, da dalilin auran matansu da kuna hanasu auren matanmu. Wannan wani bangare ne na karatun Mukhtsar Khalil da Malam ya gabatar a yau Juma’a 29 Jumada Al’ula 144AH.

(Visited 501 times, 1 visits today)