WANNAN MISALIN YA ISA KA GANE CEWAR MALA’IKU GASKIYA NE – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

A cikin karatunsa na jiya Alhamis, Usulul Iman ya kawo misali da abubuwan da muka amfani da su a wannan zamanin da zai tabbatar maka cewa Allah yana da Mala’iku kuma suna yi mishi aiki.

(Visited 4 times, 1 visits today)