WANNAN ITA CE FIRST CLASS ADDU’A BA TA ‘YAN DAMFARA BA – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Akwai Addu’ar Ajin farko da Allah ya fi so ga dukkan bayinsa da kuma garantin karbarta, sannan akwa addu’ar diban karshe wanda zai iya yiyuwa Allah ya karba idan ba ta ‘yan 419 bace.

Shin kasan wacce addu’ace first class wacce ce second class addu’a?

Shin kasan lokacin da aka fi dacewa da karbar addu’o’i da kuma sauran lokutan da suke biyo su?

Kalli wannan karatu na Usulul Fiqhi da Malam ya gabatar yau Alhamis 23/05/1442AH – 07/01/2021

(Visited 1,009 times, 1 visits today)