WANNAN GWAMNATIN ZA TA BATA SHEKARU 8 A BANZA

A irin yadda abubuwa kullum kara lalacewa suke yi a Arewacin Najeriya, gashi kuma wannan gwamnatin babu abin da take yi na hada kan al’ummar yankin Arewacin Najeriya a matsayin al’umma guda, ga talauci da fatara da ke kara yawa a yankin ya sa wannan gwamnatin take son bata shekaru takwas a banza. A cikin karatun da Malam yayi ranar Laraba 08/02/2020 ya kawo abubuwa da wannan gwamnatin ta Muhammadu Buhari ta ki mayar da hankali a kai don ganin ta fitar da wannan al’umma a cikin kangi da suke ciki

(Visited 16 times, 1 visits today)