WANNAN GWAMNATI ZATA BATA SHEKARU 8 A BANZA – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

In this video

Shekaru 2 da suka gata malam ya yi wadansu maganganu game da sakacin wannan gwamnati da kurakurai da ta yi, ya kuma bata shawara akan abinda ya dace tayi tun kafin ta sauka akan mulki. To gashi saura ‘yan watanni ta sauka kuma duk abubuwan da Malam ya fada bata yi ba, kuma gani matsalar da yake jin tsoro se kara tunkaro mu take.

(Visited 978 times, 1 visits today)