WANNAN DALILIN YASA ALLAH YA KASKANTAR DA SARAKUNAN MU – Dr. Ahmad Gumi

Idan ka duba yadda a shekarun baya masu nisa, Allah ya sanya sarakunan mu sune wuka da nama game da dukkan al’amuran mutanen mu, wanda ya hada harda alkalanci da yanke hukuncin haddi. Amma a yanzu karamin mai mukami sai ya ba Sarki umarni kafin ya iya aiwatar da kowane irin abu.

A cikin wannan karatu na Ahalari malam ya kawo dalilai da ya sanya Allah ya kaskantar da su da kuma cewar idan suka kiyaye Allah zai dawo da martabarsu.

(Visited 1 times, 1 visits today)