WANDA YAYI AMANIN CEWA ANYIWA MANZON ALLAH SIHIRI A KASHE SHI – SHEIKH ABUBAKAR MAHMUD GUMI

A cikin wannan karatun da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi yayi a lokacin rayuwarsa lokacin da yake fassarar Wa bilhaqqi anzalnaahu wa bilhaqqi nazal; wa maaa arsalnaaka illaa mubash shiranw wa nazeeraa.

Malam ya ba wani dalibinsa amsa game da yiwa Manzon Allah Sihiri.

(Visited 30 times, 1 visits today)