WANDA YA KASHE RAI DA GANGAN BA ZAI SHIGA ALJANNA BA – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Shin ko kasan hukuncin kashe ran da Allah bai ce a kashe ta ba?

Cikin wannan amsar da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayar a wata Lahadi 21/08/2018 game da kashe ran wanda Allah bai bada damar a kashe shi ba.

(Visited 64 times, 1 visits today)