WANDA SUKA FI UMAR (R.A) TSORON ALLAH SABODA SON IBADA – Dr. Ahmad Gumi

Akwai wadansu mutane da suke ganin cewar Masallaci shine kadai wurin da zasu yi addu’a Allah ya karba, wadansu kuwa gani suke yi idan basu je sun yi sallah a masallaci ba kamar ibadarsu ba ta karbu ba, wadansu kuwa kokari suke su nunawa mutane cewar suna da imani ta wurin dole sai an barsu sun yi sallah a masallaci tare da haduwa da mutane alhali a cikin wannan annoba. Ga hadisan Manzon Allah game da irin wadannan mutanen.

(Visited 4 times, 1 visits today)