WADANNAN AHLUSSUNNAH KADAN YA RAGE SU ZAMA ‘YAN KALA-KATO – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Yin koyi da Sayyidi Abubakar Siddik da Umar bn Kattab a komai koyi ne tare da bin umarnin Manzon Allah, akwai wani dabi’a da wadansu da suke da’awar su Ahlussunnah ne amma kuma banbancinsu da ‘yan kala-kato kadan ne! Ta wane bangare suka so su hadu?

(Visited 50 times, 1 visits today)