TUN A ZABEN 2007 NA FAHIMCI AKWAI MATSALA – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan video zaku ji yadda Malam yayi tare da Muhammadu Buhari, marigayi Ummaru Musa ‘YarAdua da Alhaji Atiku Abubakar da wasu daga cikin ‘yan takarar shugaban kasa a wancan lokacin da irin matsalin da ya samu a tafiyar

(Visited 12 times, 1 visits today)