TSARO A NAJERIYA: WADANDA ALLAH ZAI KAMA DA ALHAKIN ZUBAR JININ JAMA’AR AREWA – Dr. Ahmad Gumi

Game da maganar yawan tsaro da hare-haren da ake yawan kaiwa a sassan Arewacin Najeriya, malam ya fadi kuskuren da gwamnati da malamai da kungiyoyin addini suka yi, tare da taimakonsu wurin ci gaban ci gaban rashin tsaro.

(Visited 11 times, 1 visits today)