TSARE RAN JAMA’A YA FI ZUWA MASALLACI – Dr Ahmad Gumi

Wadansu malamai sun fito suna kokarin murguda ayoyin Alkur’ani da Hadisan Manzon Allah SAW da kokarin nuwa mutane cewar an karya addini tunda an dena zuwa Masallaci sallah, wannan kuwa ba haka bane.

A wannan video malam ya mayar musu da martani da basu misalai na yadda tsare rayuwar mutane yafi zuwa masallaci ko addini muhimmaci.

(Visited 14 times, 1 visits today)