TSANANIN YUNWA: Shin shari’a ta yarda kayi SATA ko FADA saboda yunwa?

In this video

Tun da aka shigo babin abinci a Littafin Mukhtasar Khalil muke ta jin sababbin shari’a game da abinci ko abin sha, to da aka zo Fiqhul Aulawiyyaat se magana ta canza domin a nan za a kawo maka abubuwa ne guda biyu wadanda dukkansu HARAMUN ne amma sai dalili ya ce ka zabi daya.

Ku kalli wannan karatun domin sanin abubuwan da shari’a ta bada damar yi saboda tsoron mutuwa domin yinwa ko kishirwa.

(Visited 162 times, 1 visits today)