TIJJANIYA CE FARKON RABA KAN MUSULMAN NAJERIYA – Dr. Ahmad Gumi

Cikin amsa da malam ya ba wani game da zargin cewa littafin Akidatus Sahiha shine dalilin rabuwar kan Al’ummar Musulmin Najeria, malam ya kawo dalilai da suka tabbatar da cewar Tijjaniya itace farko, kuma wajibin malam a lokacin ya fito da matsalolinsu don a kubutar da al’umma.

(Visited 15 times, 1 visits today)