Tarihin Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi

In this video

Wannan shine tarihin rayuwar Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi wanda ya fadi tarihinsa tun daga yarintarsa, karatukansa, aikin likitanci, aikin soja, tafiye-tafiyensa kasar Egypt da Saudiya domin yin karatunsa har zuwa dawowarsa Najeriya.

Wannan shine tarihin Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi game da rayuwar shi, da karatunsa, gwagwarmayar da yayi.

A ciki akwai labarin yadda suka yi da mahaifinsa kafin ya tafiyarsa makaranta da lokacin tafiyarsa.

(Visited 1,191 times, 1 visits today)