SIHIRI A AIKACE: DR AHMAD GUMI YAU YA NUNA YADDA AKE YIN SA

A cikin wannan video zaku ga yadda Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya nuna dabarar da masu cewar suna yin sihiri da gaske, ashe duk dabara ce. Malam ya nuna hakan ne a lokacin da yake bayar da amsa game da maganar Sihiri da ake cewa an yiwa Manzon Allah SAW, tare da alakar sihirin da saukar FALAKI da NASI

(Visited 188 times, 1 visits today)