SHUGABANNI KU JI TSORON ALLAH! ALLAH ZAI TAMBAYE KU – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Wannan nasiha mai ratsa zukata ga dukkan wani mutum da yake yin shugabancin al’umma. A cikin karatu da yayi ranar Lahadi 04-03-2018 a Masallacin Sultan Bello Kaduna inda yake yin fassarar littafin Muwatta Malik.

(Visited 63 times, 1 visits today)