SHUGABAN NE LALATACCE YA SA MABIYA SUKA LALACE – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan karatun Assiyasatush Shar’iyya da malam ya gabatar jiya Lahadi 6/12/2020, za mu ji dalilai daga bakin Sahabban Manzon Allah game da lalacewar talakawa da rashin amanarsu duk yana samuwa daga lalacewar shugaba.

(Visited 13 times, 1 visits today)