Shin wai da gaske ne kai (Sheikh Dr. Ahmad Gumi) Bamu’utazile ne?
Admin
Subscribe
Subscribed
0
331 videos
0%
19 Views
0 Likes
In this video
Sheikh Dr. Ahmad Gumi
80 VIDEOS
Wannan daya ne daga cikin tambayoyin da wani bawan Allah ya aiko a ranar 27/10/2017 game da tambayoyi guda biyu.
Shin da gaske Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya ce Annabi Isah ba zai dawo ba?
Shin wai da gaske ne kai (Sheikh Dr. Ahmad Gumi) Bamu’utazile ne? Ku kalli wannan video domin jin amsoshin wannan tambayoyin.
(Visited 19 times, 1 visits today)