SHIN KANA BIN LIMAMIN DA KE YIN ALKUNUTIN MUSIBA A SALLAR FARILLA? JI HUKUNCIN SALLAR KU

Sallah ba abin wasa bane, babu yadda za ayi Allah ya hana ManzonSa yin aiki wani malami ya ce ku yi, baku da abinda ya rage muku fiye da sallah. Shin ka bi limamin da ya ke yin Alkunitin kawar da musiba? Ka saurari wannan karatun ka ji hukuncinku

(Visited 21 times, 1 visits today)