SHIN HAR YANZU IDAN AKA YI YAKI ANA IYA DAUKAR GANIMA?- Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
13 Views
0 Likes
A cikin karatun Assiyasatush Shar’iyya da Malam ya gabatar jiya Lahadi ya amsa tambayar shin sojoji da suke yin yaki a yanzu yaya matsayin dukiyar da suke dauka a matsayin ganima. Ku kalli wannan video domin jin cikakkiyar amsar wannan karatun.
(Visited 13 times, 1 visits today)