SHIN DA GASKE ZAMANIN MANZON ALLAH BA A AMFANI DA KUDI SE ZINARI DA AZURFA?

In this video

Cikin tambayar da aka yiwa malam Sheikh Dr Ahmad Gumi yau a wurin karatun Muwatta Malik game da wani magana da aka ce wai su Imamu Malik da Abu Hanifa da Imamu Shafi’i da Ahmad Bin Hamba sun ce babu riba a cikin Fulus (Kudi) saboda a lokacinsu wai ba da su ake hada-hada ba.

Saurari amsa tare da warware wacce maganar da bada misalin kadiyyar Sahabban Manzon Allah game da tsinari da azurfa.

(Visited 149 times, 1 visits today)