SHIN DA GAKE SHEIKH ABUBAKAR GUMI BAYA SON DUNIYA? Sheikh Dr Ahmad Gumi ya bada amsa da bakinsa

In this video

  • A cikin wannan video zamu ji dalilin da ya sa suke fada da gaskiyar Sheikh Dr Ahmad Gumi.
  • Tarihi ne yake sake maimaita kansa tun daga Manzon Allah SWA har zuwa ga Sheikh Abubakar Mahmud Gumi
  • Mene ne abubuwan da Sheikh Dr Ahmad Gumi ya fada wanda ba Malam bane ya fara fada?
  • Me yasa basa iya zagin Malam sai Dr Ahmad Gumi?
  • Me yasa kowa ke son jin gina kansa zuwa gare sa kafin ya bayyana?
  • Shin da gaske Sheikh Abubakar Gumi baya son Duniya?
  • Me yasa kuke son yabo da yin karya.
  • Abubuwan da Allah ya taimaki Sheikh Abubakar Mahmud Gumi da su. Duk a cikin wannan karatu
(Visited 947 times, 1 visits today)