SHIN ANA YIN KUDI TA HANYAR TSAFI? – Sheikh Dr Ahmad Gumi

In this video

A cikin wannan video zamu ji abubuwan da mutum ba shi da ikon yi haka nan babu wanda zai iya yi mishi idan ba Allah ba. Kiran wani ba Allah ba ko neman wani taimako a wurin wani ya shari’a ta ce game da su?

(Visited 955 times, 1 visits today)