SHIN ALLAH YA HALLICI DAN ADAM A SURARSHI? – Sheikh Dr Ahmad Gumi

Kamar yadda yake cikin Bible cewa Allah Ya halicci Annabi Adam a cikin surar shi Allah din, haka aka samu a cikin wasu hadisai da kusan irin wannan lafazin, to shin mene ne hakikanin gaskiyar wannan maganar? A cikin karatun Malam na jiya Alhamis 07/01/2021 malam ya warware wannan magana

(Visited 19 times, 1 visits today)