SHAWARWARIN DA NA FADAWA BUHARI BAKI DA BAKI YAYI – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan video zamu ji irin wadansu shawarwari da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya baiwa Shugaba Muhammadu Buhari baki da baki domin gyara lamuran wannan kasa da kuma daura ta a kan turba na gari.

(Visited 56 times, 1 visits today)