SHARADIN SHAHADAR MUTUWAR CORONA VIRUS – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan video zamu ji dalilin bullar wannan mummunar cuta da kuma hanyar magance ta, da abinda gwamnati ta fada ciki, da kuma abin da ya kamata masu hannu da shuni su yi, da matsayin Shahadar wanda ya mutu dalilin cutar Corona Virus

(Visited 15 times, 1 visits today)