SAYYADI ABUBAKAR NA BIN MUSULUNCI BASHI – Annabi Muhammad SAW

In this video

A cikin wannan da malam yayi a 19/12/2020 lokacin da yake karatun Muwatta Malik zaku ji irin girma da daraja da Allah yayiwa Sayyadi Abubakar Siddiq da kuma irin daukakar da musulmai zasu yi idan bi wannan shawarwari daga Manzon Allah SAW.

(Visited 31 times, 1 visits today)