SARKIN DA YA SAKA RIGAR ADDINI DON YAUDARA, ALLAH ZAI KAUDA SHI – Dr. Ahmad Gumi

Wannan ita ce nasiha da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayiwa Sarakunan Arewacin Najeriya bayan da aka sauke sarki Sanusi II a ranar Juma’a 13/03/2020

(Visited 28 times, 1 visits today)