SALLAR NAFILA: IN KANA YIN SU A WANNAN LOKACIN TO KAYI KOKARI KA BARI – Dr. Ahmad Gumi

A cikin karatun Ahalari da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau Talata 24/11/2020 – 09/04/1442H malam ya karanta babin lokutan da shari’a ta yarda mutum yayi sallah da kuma lokutan da ba a yin Nafila.

(Visited 28 times, 1 visits today)