SAKO ZUWA GA IGP: KO GWAMNATI NA DA HANNU A RABUWAR IZALA NE? Brig Gen. A A Gummi

In this video

A wurin tara kudin sabunta babban Masallacin Juma’a na Usman Danfodio Mosque unguwar Sanusi, Brig. General Abdulkadir Abubakar Gumi (rtd) ya kalubalanci shugaban ‘yan sandan Najeriya da sakaci wurin barin Kungiyar Izala wurin yin amfani da Certificate daya suna raba kan al’umma.

(Visited 1318 times, 1 visits today)