SAKIN ZAKZAKY: KA DA MU MAYAR DA YAN SHI’A ‘YAN TA’ADDA – Dr. Ahmad Gumi

A wannan video din malam yayi bayani ne game da hatsarin da yake cikin barin Sheikh Ibrahim Elzakzaky a kulle, da kuma kin yarda da a zauna da mutanensa tun yana raye a gindaya musu sharadin zama da jama’a. Da kuma jan kunne da kada ayi kuskuren da gwamnatocin baya suka yi game da Boko Haram.

(Visited 19 times, 1 visits today)