SAKIN MUTANE SU JE SALLAR JUMA’A GAZAWAR GWAMNATI NE – Dr. Ahmad Gumi

Kamar yadda mutane suka samu labarin wadansu gwabnoni sun ba jama’a damar fita masallatai da coci-coci don yi haduwa, malam ya nuna wannan ya fito da gazawar gwamnati na kasa killace mutane da ciyar da su yadda ya dace.

(Visited 18 times, 1 visits today)