RUGAR MALAM SULE: YARDAR ALLAH MUKE NEMA A WANNAN AIKI – Dr Ahmad Gumi

Wannan shine cikakken jawabin Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi jiya a Rugar Malam Sule dake Kan Rafi a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna.

Malam yayi jawabai domin wanke wadansu maganganu da mutane suke yi game da shiga dajin tare da kuma kara yin bayani da manufar shiga daji da kokarin karantar da jama’a Fulanin daji.

(Visited 34 times, 1 visits today)