ROCKET A CIKIN ALKUR’ANI – DR AHMAD GUMI

In this video

Yana da gada cikin mu’ujizar Alkur’ani da kuma kara tabbatar da gaskiyar Annabcin Annabi Muhammad SAW shine bayannar wani abun zamani amma kuma a same shi Allah yayi magana akan shi duk da hankalin mutane a wancan lokacin ba kawo ba.

Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi kasancewar masani a bangaren Usulul Fiqhi kuma Ilikitan Fida (MBBS) yayi tadabburin ayoyi hudu na farkon Suratu Zariyaat kuma yayi bayani game da alakar wadannan ayoyi da yadda ake harba Tauraron Dan Adam sarari samaniya da kuma irin aikace-aikacen da suke yi.

Allah Ya saka da alkari, ya karawa malam da mu iklasi baki daya.

(Visited 998 times, 1 visits today)